Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Yadda Guguwa Mai Hade Da Ruwa Zai Yi Tasiri Wajen Kada Kuri'a A Wasu Jihohi


TASKAR VOA: Yadda Guguwa Mai Hade Da Ruwa Zai Yi Tasiri Wajen Kada Kuri'a A Wasu Jihohi
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:29 0:00

A jihohin Florida, North Carolina, Georgia, ana ci gaba da fama da barnar da bala’in guguwa mai hade da ruwa ya yi, wanda ya yi sanadiyar mutuwar daruruwan mutane da janyo asarar dukiya ta biliyoyin dala. Muryar Amurka ta duba yadda ibtila’in zai yi tasiri wajen kada kuri'a a wadannan jihohin.

XS
SM
MD
LG