Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Bitar Muhimman Abubuwan Da Suka Faru A Shekarar Nan Mai Ban Kwana- Kashi Na Biyu - Disamba 21, 2022


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirin na mu na yau, mun yi bitar muhimman batutuwan da muka haska fitila a kai a shekarar nan mai ban kwana ta 2022 .

Saurari shirin cikin sauti:

 BAKI MAI YANKA WUYA 143.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:52 0:00

XS
SM
MD
LG