Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Auren Zumunci


Auren Zumunci kamar yadda jam'a suke cewa idan yayi kyau to ba shakka yafi komi, idan kuma ya baci to lallai matsalar kan shafi wasu da basu ji ba basu gani ba a duka bangarorin biyu.

Ta dalilin haka ne dandalin voa ya ji ra'ayoyin wasu matasa maza da mata wadanda akan auren zumunci, menene dadin sa da kuma rashin dadin da suke hange a nasu ra'ayin.

Kdan daga cikin matasan sun nuna cewar zamani ya canza dan haka maganar auren zumunci na matukar raguwa musamman ma ganin yadda yawanci kan hadu da abokan auratayyar su a makarantu ko wuraren ayyuka.

saurari cikakkiyar hirar a dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG