Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Rantsar Da Sabon Shugaban Amurka Donald Trump


President-elect Donald Trump waves with Vice President-elect Mike Pence and his wife Melania Trump before the 58th Presidential Inauguration at the U.S. Capitol in Washington, Jan. 20, 2017.
President-elect Donald Trump waves with Vice President-elect Mike Pence and his wife Melania Trump before the 58th Presidential Inauguration at the U.S. Capitol in Washington, Jan. 20, 2017.

Yanzu haka ana gudanar da bikin rantsar da sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump, a matsayin shugaban Amurka na 45.

Taron bikin tsantsarwar ya cika makil da tsofaffin shugabannin Amurka da suka hada Jimmah Cater da George W. Bush da Bill Cliton da kuma shugaba mai barin gado Barack Obama.

'Yar takarar shugabancin Amurka da ta sha kaye a zaben shekara ta 2016 Hillary Clinton, itama ta halarci taron.

An bude taron ne da addu'o'i da kuma taken 'kasar Amurka, wanda kuma yanzu haka ana ta 'yan 'kananan jawabai kafin a je ga ainishin rantsar da shugaba. Sannnan kuma jawabin sabon zababben shugaban ya biyo baya.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG