Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Binciken Harin Baga Inji Janar Magoro


Wani dan sanda na aikin tsaro a Maiduguri.
Wani dan sanda na aikin tsaro a Maiduguri.

Kwamitin janar Magoro na ci gaba da neman tantance gaskiyar al'amarin da ya faru a Baga

Janar Mahamadu Magoro shugaban kwamitin harakokin tsaro a majalisar dattawan Najeriya, kuma wanda aka dorawa nauyin jagorantar binciken abubuwan da suka faru a Baga ya kai ziyara jahar Borno tare da tawagar sa. Ma'aikaciyar Sashen Hausa Jummai Ali wadda ke jahar Borno yanzu haka ta tattauna da Janar Mahamadu Magoro da kuma Kanal Saghir Musa kakakin rundunar musamman ta tabbatar da tsaro a jahar Borno, JTF. Janar Magoro ne ya fara yiwa Jummai Ali karin haske a kan ayyukan da aka dorawa kwamitin su na binciken abun da ya faru a Baga.

Kwamitin binciken harin Baga ya kai ziyara jahar Borno - 2:35
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG