Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Shawo Kan Rikicin Da Ya Kunno Kai A jihar Taraba.


Wasu makiyaya na kallon ramammun dabbobin su, na kalace-kalacen abinci a kasa a wata kasuwar Dakoro a kasar jamahuriyar Nijer.
Wasu makiyaya na kallon ramammun dabbobin su, na kalace-kalacen abinci a kasa a wata kasuwar Dakoro a kasar jamahuriyar Nijer.

Yayin da hankula suka fara kwantawa a yankin Gashaka dake yankin Taraba biyo bayan tashin hankalin daya gudana tsakanin Fulani Makiyaya da wasu ‘yan kabilar Dolan a kauyuka 4 dake gundumar Garbabi lamarin da ya janyo hasarar rayuka.

Yanzu haka wata sabuwa ce ta kunno kai inda shugabannin al’ummar yankin ke mayar da martini ga kalaman da wasu hadiman gwamnan jihar suka yi a dangantana rikicin da boko haram.

A wani taron manema labarai da akayi a Jalingo fadar gwamnatin jihar.

Dan Majilisar dokokin jihar Taraba dake wakiltan yankin honarabul Umar Yusuf yace abin takaice ne yadda wasu ke kokarin danganta lamarin da boko hara.

Ga Ibrahim Abdul azeez da ci gaban rahoton.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:38 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG