Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Sake Dakatar da Zaben Shugaban Kasa A Somalia


Shugaban Kasar Somalia Hassan Sheikh Mohamoud
Shugaban Kasar Somalia Hassan Sheikh Mohamoud

Hukumar Zaben kasar Somalia kuma ta bada sanarwar cewa an sake dakatarda zaben shugaban kasar, wanda a cikin wannan makon nan ya kamata a yi shi, wanda kuma wannan shine karo na ukku da ake jinkirta shi.

Shugaban Hukumar zaben Somalia din ne, Omar Mohamed Abdulle, yace zaben da aka shirya yi a gobe Laraba, an fasa yin shi.

Abdulle dai bai fadi wata sabuwar ranar da za’a sake gwada yin zaben ba, amma dai yace za’a yi shi kafin shekarar nan ta kare.

Ana sa ran cewa Majalisar Dokokin kasar ce zata zabi sabon shugaban kasar, sai dai kuma har yanzu ba’a kamalla zaben wakilan majalisun dokokin na lardi-lardi na kasar ba, balle har su hadu, su zabi shugaban.

Shugaban kasar dake kan karaga, Hassan Sheikh Mohamoud na cikin ‘yan siyasa da dama dake takarar shugabancin kasar.

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG