Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Yadda Ambaliyar Ruwa Ta Shanye Gidaje Da Ma’aikatu Da Sauransu A Maiduguri


please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:11 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

Ruwan sama mai yawa da kuma fashewar da wata madatsar ruwa ta yi a jihar Borno sun haddasa mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri, lamarin da ya sanya ruwa ya shanye gidaje da ma’aikatu da sauransu a birnin. Gwamnatin kasar ta sha alwashin taimakama wadanda ambaliyar ta shafa.

XS
SM
MD
LG