Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Kara Yawan Jami’an Tsaro A Kudu Maso Gabashin Nigeria.


Sojojin tsaro a Maiduguri, Nigeria, Disamba 2013. (Heather Murdock for VOA)
Sojojin tsaro a Maiduguri, Nigeria, Disamba 2013. (Heather Murdock for VOA)

Wasu 'yanArewacin Nigeria dake zaune a kudu masoo gabashin Nigeria sun roki gwamnatin tarayyan kasar data yiwa ALLAH da maaikin sa ta kara yawan yawan jami'an tsaro a yankin na kudu maso gabas

‘Yan arewacin Nigeria mazauna yanikin kudu maso gabashin kasar sun yaba da kokarin gwamnatin tarayya na dakile tarzomar data kunno kai a yankin.

Sai dai sunyi kira ga gwamnatin ta tarayya data kara adadin jami’an tsaro a yankin.

Suka ce duk da yake lamura sun lafa amma har yanzu suna cikin halin fargaba.

Yawancin wadanda wakilin Sashen Hausa na Muryar Amurka Alphonsus Okoroigwe ya zanta dasu sunce jami’an tsaro a jihohin sunyi karanci.

Ga Alphonsus Okoroigwe da karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:12:02 0:00
Shiga Kai Tsaye

Facebook Forum

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG