Mutane a Najeriya suna korafi akan matsalar rayuwa a kasar.
Akwai wadanda suke ganin kudin da ake kwatowa daga wadanda suka wawuresu bai taimaki talakawa ba. Babu kudi a hannun mutane. Kowa na shan wuya, ga kuma tsadar kaya da abinci.
Wasu na ganin yana bata dare da rana. Wasu ma sun yi barazanar kai kokensu zuwa wurin Ubangiji.
To amma idan an yi la'akari da furucin Shaikh Albani a shekarar 2014 yakamata kowa ya shirya. Ya fada za'a shiga wahala kafin a ji dadi
Ga cikakken bayani.