Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DAWO LAFIYA: Ministan Kula Da Hanyoyi A Ghana Ya Gargadi ‘Yan Kwangila Da Su Koma Bakin Akinsu - Mayu 18, 2024


Baba Makeri
Baba Makeri

Ministan kula da hanyoyi a Ghana Francis Asenso Boakye, ya gargadi ‘yan kwangila da suka yi watsi da ayyukan gyaran manyan hanyoyi a yankin gabashin kasar da su koma bakin akinsu.

Ministan ya bayyana hakan ne a wani rangadi da ya kai a yankin gabashin kasar inda ya gana da ‘yan kwangila da suka dakatar da ayyukan da suke yi, domin jin kokensu da kalubalen da suke fuskanta, kana ya umarce su da su koma su kammala ayyukan hanyoyi da suke ginawa.

Ga shirin cikin sauti:

A DAWO LAFIYA: Ministan Kula Da Hanyoyin A Ghana Ya Gargadi ‘Yan Kwangila Da Su Koma Bakin Akinsu - Mayu 18, 2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:02 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG