WASHINGTON, DC. —
Ana zargin shugabannin kwamitoci a majalisar dokokin Najeriya da neman toshiyar baki daga shugabannin hukumomin gwamnati don amincewa da kason da aka bai wa hukumomin gwamnati a kasafin kudin bana.
A saurari shirin tare da Murtala Farouq Sanyinna:
Dandalin Mu Tattauna