Lagos, Najeriya. —
A wannan mako, shirin ILLIMI ya jiyo martani akan matakin da gwamnatin jihar Legas ta dauka na hukunta wata malamar makarantar boko da taci zarafin wani yaro a wata makaranta.
Sannan, shirin ya tabo batun matakin da kamusun Oxford (Oxford Dictionary) ya dauka na sanya wasu kalmomi daga wasu yarukan Najeriya.
A latsa nan domin sauraron shirin tare da Ibrahim Babangida:
Dandalin Mu Tattauna