Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A DAWO LAFIYA: Hukumar Kididdiga Ta Kasa A Najeriya Ta Ce Kimanin Hatsira 18,396 Suka Auku Cikin Shekaru 3 A Najeriya-Agusta 03, 2024


Baba Makeri
Baba Makeri

A yau shirin namu zai duba wasu alkalluma ne da hukumomi a Najeriya suka bayyana cewa an samu hadura ababen hawa kimanin dubu 18 da 396 a cikin shekaru uku a Najeriya da mace-mace masu tarin yawa. Alkallumar sun nuna maotocin haya ne suka fi yawa fadawa cikin hatsiran kana sai motocin direbobi masu zaman kansu da kuma motocin gwamnatin, a cewar Cibiyar Kididdiga ta kasa.

Saurarin Shirin A Dawo Lafiya cikin sauti:

A DAWO LAFIYA 08-03-24.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:03 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG