Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Mene Ne Bambancin Shugaban Kasa Da Firaminista?(II)


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

Tambaya

Yau za a ji kashi na biyu kuma na karshe na amsar tambayar nan mai cewa, “Assalamu alaikum voa Hausa. Don Allah ku ba ni haske dangane da bambancin mulkin shugaban kasa da Firaminista. Kuma a wanne ne talaka zai fi samun sassauci.”

Mai Tambaya: Malami kurrah Garin Sarkinnoma a jahar Yoben Najeriya.

Amsa ii

To idan mai tambayar, Malam Malami Kurrah, da ma sauran masu sha’awar ji, na tare da mu, ga kashi na biyun kuma na karshe na amsar da wakilinmu a Taraba da Adamawa, Muhd Salisu Lado, ya samo daga Dr Mahadi Abba, malami a Jami'ar Modibbo Adama da ke Yola, jihar Adamawa a Najeriya.

A sha bayani lafiya:

03_16_24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - Shugaba Da Firaminista.wav
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:10 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG