Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Mece ce kungiyar NATO?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

Yau za a ji amsar tambaya mai cewa, “Assalamu Alaikum. Gaisuwa ga dukkan ma'aikatan wannan gidan Rediyonku. Mece ce kungiyar Nato, kuma wadanne kasashe ne mambobinta?

Mai Tambaya: Malam Ango Malamin Makaranta Yawuri

Amasa: To idan mai tambayar, da ma sauran masu sha’awar ji, na tare da mu, wakilinmu a shiyyar Taraba da Adamawa, Muhammad Salisu Lado, ya samo amsar daga Dr Adamu Babikkwai, malami a Kwalejin Koyar da Malamai ta Gwamnatin Tarayya da ke Yola (Ko FCE Yola), Adamawa, Najeriya.

A sha bayani lafiya:

Mece ce kungiyar NATO.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:09 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG