Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Rikicin Siyasa Ya Ta'azzara A Jihar Rivers Da Ke Kudancin Najeriya; 'Yan Majalisar Dokokin Jihar 27 Sun Sauya Sheka


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

A cikin shirin BAKI MAI YANKA WUYA na wannan makon, za mu kawo muku bayanai kan yadda rikicin siyasar jihar Rivers da ke kudancin Najeriya ya ke kara ta'azzara, a yayin da 'yan majalisar dokoki 27 daga cikin 31 na jihar suka sauya sheka daga PDP zuwa APC.

BAKI MAI YANKA WUYA: Rikicin Siyasa Na Kara Ta'azzara A Jihar Rivers A Kudancin Najeriya; 'Yan Majalisar Dokokin Jihar 27 Sun Sauya Sheka
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:29 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG