Washington, D.C. —
Masu sauraronmu assalamu alaikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shiri na Amsoshin Tambayoyinku.
Yau za a ji kashi na daya na amsoshin tambayoyin Musa Isyaku Abubakar Bauchi game da tarihin kasar Saudiyya.
Idan mai tambayar da ma sauran masu sha'awar ji na tare da mu, ga Farfesan tarihi Salisu Bala na Cibiyar Arewa House da ke Kadunan Najeriya da kashi na daya na amsoshin: