Allah ya yiwa wakilin sashen Hausa na Muryar Amurka, Sanusi Adamu dake jihar Adamawa rasuwa bayan doguwar jinyar da ya yi fama da ita. Sashen Hausa na Muryar Amurka na yiwa iyalinsa da danginsa da abokan arziki ta'aziyyar wannan babban rashi, Allah ya jikan sa da rahama, Amin
Sashen Hausa na Muryar Amurka ya yi rashin wakilinsa dake Yola, jihar Adamawa
WASHINGTON D.C —
Facebook Forum