WASHINGTON D.C —
Yunkurin Mayar da filin saukar jiragen sama na kasa da kasa daga birnin tarayya Abuja, zuwa jihar Kaduna na wani lokaci a sakamakon gyara da filin na Abuja ke bukata na ci gaba da daukar hankalin al’umma, Ko hakan na da wani tasiri ga matasan yankin?
Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.
Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com