Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wanne Mataki Ya Fi Dacewa Jama'a Su Dauka Domin Kaucewa aukuwar hadarin Gobara A Lokacin Hunturu?


Yayinda hunturu ke ci gaba da karatowa a arewacin Najeriya, da Nijar da Chadi da wani bangare na kasara Kamaru, wanne mataki yafi dacewa jama'a su dauka domin kaucewa hadarin aukuwar gobara a lokacin hnturu, kuma wacce hanya tafi dacewa a fadakar da jama'a?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG