Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yayin da ake dab da kammala azumin watan ramadana, malamai na ci gaba da kira ga matasa maza da mata da suyi ma kawunansu fada domin cigaba da kasancewa masu ibada da halaye nagari da kuma kauracewa komawa shaye shaye!


TAMBAYA: Ta wacce hanaya za’a iya cimma wannan buri na canza halaye da kauracewa daga shaye shaye?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya aiko mana da lambobin wayar da kuke yin WhatsApp da su domin sanya ku cikin kungiyar "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG