Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Muhammadu Buhari Yace Gwamnati Bazata Yarda Da Auren Dole Ba


Muhammadu Buhari, ya karbi ziyarar Amina Ali, daya daga cikin ‘yan matan nan dari biyu na makarantar Chibok da ‘yan kungiyar Boko Haram, suka sace.

Yau ne Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya karbi ziyarar Amina Ali, daya daga cikin ‘yan matan nan dari biyu na makarantar Chibok da ‘yan kungiyar Boko Haram, suka sace.

Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima, Ministan tsaro na Najeriya da sauran hafsoshin soji wadanda ke taka mahimmiyar rawa wurin yaki da ‘yan Boko Haram a yankin arewa maso gabashin Najeriya, da iyayenta ne suka kasance a fadar na shugaban kasa.

Baya da aka kamala ganawar ne Malam Garba Shehu, kakakin shugaba Buhari a fadar gwamnati, yace gwamnatin Najeriya, ta jajantawa Amina da iyayenta, kuma a cewar sa shugaba Buhari, yayi farin cikin gano Amina, da aka yi.

Ya kara da cewa gwamnati bazata yarda da auren dole kuma za’a tabbatar da cewa Amina ta samu kammala makaranta kuma da tabbatar da cewa ‘ya’ya mata sun sami ilimi, kamar kowa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:46 0:00

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG