Sunanakin jihohin kasar Amurka 50 da shel-kwatar su “State and Capital” a turance. Jihar Alabama shel-kwata Montgomerry, jihar Alaska shel-kwata Juneau, jihar Arizona shel-kwata Phoenix, jihar Arkansas shel-kwata Little Rock, jihar California shel-kwata Sacramento, jihar Colorado shel-kwata Denver, jihar Connecticut shel-kwata Hartford, jihar Delaware shel-kwata Dover, jihar Florida shel-kwata Tallahassee, jihar Geogia shel-kwata Atlanta, jihar Hawaii shel-kwata Honolulu, jihar Idaho shel-kwata Boise, jihar Illimois shel-kwata Springfield, jihar Indiana shel-kwata Indianapolis, jihar Iowa shel-kwata Des Moines.
Jihar Kansas shel-kwata Topeka, jihar Kentucky shel-kwata Frankfort, jihar Louisiana shel-kwata Baton Rouge, jihar Maine shel-kwata Augusta, jihar Maryland shel-kwata Annapolis, jihar Massachusetts shel-kwata Boston, jihar Michigan shel-kwata Lansing, jihar Minnesota shel-kwata St. Paul, jihar Mississippi shel-kwata Jackson, jihar Missouri shel-kwata Jefferson City, jihar Montana shel-kwata Helena, jihar Nebraska shel-kwata Lincoln, jihar Nevada shel-kwata Carson City, jihar New Hampshire shel-kwata Concord, jihar New Jersey shel-kwata Trenton, jihar New Mexico shel-kwata Santa Fe, jihar New York shel-kwata Albany, jihar North Carolina shel-kwata Raleigh, jihar North Dakota shel-kwata Bismarck, jihar Ohio shel-kwata Columbus, jihar Oklahoma shel-kwata Olahima City, jihar Oregon shel-kwata Salem.
Jihar Pennslyvania shel-kwata Harrisburg, jihar Rhode Island shel-kwata Providence, jihar South Carolina shel-kwata Columbia, jihar South Dakota shel-kwata Pierre, jihar Tennessee shel-kwata Nashville, jihar Texas shel-kwata Austin, jihar Utah shel-kwata Salt Lake City, jihar Vermont shel-kwata Montpelier, jihar Virginia shel-kwata Richmond, jihar Washington shel-kwata Olympia, jihar West Verginia shel-kwata Charleston, jihar Wisconsin shel-kwata Madison, sai ta karshe jihar Wyoming shel-kwata Cheyenne.