WASHINGTON, DC —
Gidan Rediyon VOA (Muryar Amurka) bayan da dusar kankara ta sauka aka kuma fara kwace ta.
Tarin dusar kankara ta hana mutane walwala kamar yada suka saba a gari da wuraren aikin da suke a bude saboda mahimmancin su ga jama'a, kamar gidajen Rediyo, gidajen Talibijin Asibitoci da masu kwana kwana.