Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wa Ya Fi Shirga Karya A Tsakanin Samari Da 'Yan Mata?


Wai shin wanene ya fi shirga karya a tsakanin samari da 'yan mata? Amsar wannan tambaya, ta danganci wanda mutum zai tambaya, domin babu wata kididdiga da ta nuna gaskiyar wannan batu.

Amma dai kowa aka tambaya, yana da tasa amsar, domin kuwa kowa yana da ra'ayi kan wannan a bisa irin abinda ya gani ko ta gani a rayuwa, musamman a zama tare da abokai ko kawaye.

Dandalin VOA ya nemi jin amsar wannan tambaya daga wurin wasu samari da 'yan mata. A yau, zamu ji ta bakin wasu samari guda biyu ne wadanda suka bayyana ra'ayoyinsu, da kuma dalilansu, wasu masu gamsarwa, wasu na ban mamaki kan wannan lamarin...

XS
SM
MD
LG