Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sabon Salon Ta'addanci-Mata Da Kai Hare-Hare Na Kunar Bakin Wake


Gwamnan jahar Borno Kashim Shettima, yake ziyara ga wadanda harin kunar bakin wake da mata suka kai ya rutsa dasu.
Gwamnan jahar Borno Kashim Shettima, yake ziyara ga wadanda harin kunar bakin wake da mata suka kai ya rutsa dasu.

Hare na baya bayan nan sune wadanda aka kai kano da kontagora da kuma Bauci

A baya bayan nan ne aka kai hari kantin kwari inda mata biyu suka tarwatsa kawunansu suka halaka wadansu mutane hudu. An sami irin wadannan hare hare a kontagora a jihar Naija a wani kolejin ilmi na tarayya dake can, wacce ta kai harin iata kadai ta halaka.

Jihar Gombe ce ta farko inda aka mata suka fara kai harin ta'addanci a arewacin Najeriya.

Wannan al'amari baya ga tayar da hankalin jami'an tsaro da sauran jama'a, ya fara jefa ayar tambaya kan ko me yake kwadaitawa mata shiga wannan sharrin ne?

Ga rahoto na musamman.

Sabon Salon Ta'addanci-Mata da Kai Hare-Hare na Kunar Bakin Wake - 6'08"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:08 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG