Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bom a Jos


Jos, Najeriya ( File Photo)
Jos, Najeriya ( File Photo)

Kwana daya da harin kunar bakin wake do bom a birnin Kano, wasu boma-bomai sun fashe a kusa da babbar kasuwar Taminus dake Jos.

Misalin karfe shida da rabi ne agogon Najeriya, boma-boman suka fashe a babbar kasuwar birnin Jos dake arewacin Najeriya.

Wakiliyar Muryar Amurka Zainab Babaji ta samu bayanai dake cewa a kalla mutane 7 ne suka rasa rayukansu, wasu kuma suka jikkata.

Ya zuwa yanzu, babu wanda ya dauki alhakin harin, amma a baya-bayannan an zargi kungiyar tayar da kayar baya, Boko Haram da kai hare-hare a duk fadin arewacin Najeriya.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG