Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Watan Da Aka Kebe Domin Karrama Mata (II) – Mayu 24, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin Kallabi na wannan makon, cigaba ne kan yadda wadansu mata da muka gayyata suke bin gurbin matan da suka yi tarihi sakamakon gudummuwa da suka bada a cigaban al’umma, yayin da kasashen duniya ke haska fitila kan harkokin mata a wannan watan da aka kebe domin karrama mata.

Saurari shirin Alheri Grace Abdu:

KALLABI
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:23:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG