Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Watan Da Aka Kebe Domin Karrama Mata – Mayu 17, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A cikin shirin Kallabi na wannan makon, za a ji yadda wadansu mata da muka gayyata suke bin gurbin matan da suka yi tarihi sakamakon gudummuwa da suka bada a ci gaban al’umma, yayin da kasashen duniya ke haska fitila kan harkokin mata a wannan watan da aka kebe domin karrama mata.

Saurari shirin Grace Alheri Abdu:

KALLABI
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:23:11 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG