Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Batun Rashin Tsaro a Najeriya Da Sace Daliban Makaranta - Maris 28, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin DOMIN IYALI na wannan makon ya maida hankali ne kan batun rashin tsaro a Najeriya da kum sace-sacen daliban makaranta.

Saurari shirin Alheri Grace Abdu:

DOMIN IYALI
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG