Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Soke Matakin Dakatar Da Sanata Abdul Ningi


Murtala Faruk Sanyinna
Murtala Faruk Sanyinna

Wata kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa-da-kasa ta bukaci majalisar dattawan Najeriya, da ta gaggauta soke matakin da ta dauka na dakatar da Sanata Abdul Ningi.

Duk da yake rayuka sun yi fari sakamakon ceto daruruwan daliban da ‘yan bindiga suka sace a arewacin Najeriya, yanayin yadda aka samo yaran ya haifar da ayar tambaya kan matsayar gwamnati da ‘yan tada kayar baya.

Saurari shirin Murtala Farouk Sanyinna:

BAKI MAI YANKA WUYA
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:06 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG