Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KALLABI: Ci Gaban Tattauna Kan Cin Zarafin ‘Yan Aiki - Mayu 05, 2024.mp3


KALLABI: Ci Gaban Tattauna Kan Cin Zarafin ‘Yan Aiki - Mayu 05, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:23 0:00

Shirin Kallabi na wanan makon zai ci gaba da haska fitila akan wani abu da ke kara bayyana, wato yadda mata ke cin zarafin ‘yan aiki da galibi kananan yara ne mata, wanda a yawancin lokaci iyayan gijinsu mata keyi. Saurari cikakken shirin da Grace Alheri Abdu ta gabatar:

XS
SM
MD
LG