A cikin shirin na wannan makon bayan wasu kwanaki da kai hari a wani gidan yari a jihar Filato a Najeriya, iyalin ma’aikacin gidan yarin da ya rasa ransa a lamarin, sun bukaci gwamnati da ta taimaka musu, da wasu rahotanni
A cikin shirin na wannan makon ‘yan Najeriya na ci gaba da mayar da martani ga yunkurin gwamnantin kasar na cire tallafin mai a shekara mai kamawa, da wasu rahotanni
A cikin shirin na wannan makon wasu mazauna kauyukan jihar Sokoto a Najeriya sun yi wa Muryar Amurka karin haske game da karbe iko a garuruwansu da 'yan bindiga suka yi, da wasu rahotanni
A cikin shirin na wannan makon a Jamhuriyar Nijar Sashin Hausa na Muryar Amurka ya shirya wani taro na tattauna matsalar tsaro da ake fuskanta, inda masu sharhi kan al’amura a kasar da dama suka halarci taron, da wasu rahotanni
A cikin shirin na wannan makon a jihar Borno a Najeriya rudunonin jami’an tsaro daban-daban sun gudanar da wani tattaki a cikin birnin, a wani yunkuri na nuna irin hadin kai dake tsakaninsu wajen yaki da matsalar tsaro a jihar, da wasu rahotanni
A cikin shirin na wannan makon ‘yan makonni da gwamnatin Najeriya ta kaddamar da sabon nau’in kudi na yanar gizo eNaira, har yanzu wasu ‘yan kasar na cewa basu fahimci yadda tsarin kudin yake ba, da wasu rahotanni.
Kungiyar Fuiani makiyaya ta Miyetti Allah Cattle Breeders, shiyyar Arewa ta tsakiyar Najeriya ta gudanar da gagarumin taro a garin Lafiya, jihar Nasarawa don jan hankalin Fulani su yaki jahilci ta hanyar sanya ‘ya’yansu a makarantun addini da na zamani.
A yayin da ake ci gaba da kiki-kaka kan badakalar takardun Pandora da suka fito da bayanan wasu jiga-jigai a duniya, hade da wasu 'yan Najeriya a ciki da ake zargi da boye bayanan kadarori da suka mallaka ta kasuwanci a gabar teku.
Kungiyar agaji ta Majalisar Dinkin Duniya OCHA ta sanar cewa dubban mazaunan yankin Tilabery na cikin yanayin yiyuwar fuskantar barazanar karancin abinci sakamakon tabarbarewar al’amuran tsaro, inda ‘yan ta’adda suka hana gudanar da aiyukan noma a damunar da ta gabata.
Gwamnatin jihar Kano ta musaanta cewar hukumar EFCC mai yaki da rashawa a Najeriya ta tsare Hajiya Hafsat Umar Ganduje, bisa tuhumar almundahanar dubban daruruwan daloli.
Domin Kari