Adadin wadanda suka kamu da cutar COVID-19 ya kai 58,647 a Najeriya a cewar hukumar NCDC mai sa ido akan cututtuka masu yaduwa da daren ranar Talata, 29 ga watan Agusta.
An dai fara muhawarar ce cikin fara’a, wacce ta jirkice ta koma ta musayar kalamai kan batutuwan da aka tattauna akai.
Hana aiwatar da matakin karin ya hada da sanya dala 50 don cika takardun neman mafaka a kasar, wanda da ya zama karon farko da Amurka zata caji kudi kan wannan.
An nada tsohon Ministan Harkokin Wajen Mali, Moctar Ouane, a matsayin Firai Ministan kasar da ke yammacin Afirka, yayin da take kokarin maida al’amuranta daidai, bayan da aka hambarar da gwamnatin Shugaba Ibrahim Boubacar Keita a watan da ya gabata.
A cigaba da gano wasu abubuwan tayar da hankali da kungiyar IS ta gudu ta bari, a baya bayan nan an gano wasu manyan kaburbura.
A cigaba da shirye shiryen bankwana da ake ma marigayiya Ruth Bader Ginsburg ta Kotun Kolin Amurka, an fara ma ta gaisuwar girmamawa ta karshe.
A jamhuriyar Nijer madugun ‘yan hamayya, Hama Amadou na jam’iyar Moden Lumana ya yi ikirarin cewa ba za a iya hana masa shiga zaben da kasar ke shirin gudanarwa a watan disamban dake tafe ba
A cigaba da sa ido da ake yi kan harkokin da ke gudana a Koriya Ta Arewa dangane da yawan gwaje gwajen makamai masu linzami da baje kolinsu, ana lura da yiwuwar ta kai makami mai linzami fagen fareti.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bauchi tana tsare da wasu ma’aikatan gwamnatin jihar su biyar da ake zarginsu da karkata kudaden fensho na miliyoyin Naira zuwa wasu asusun da suka kirkiro
A jamhuriyar Nijer kotun hukunta laifukan soja ta fara zamanta na shekara shekara domin shari’ar wasu sojojin da ake zargi da aikata ba daidai ba.
A yau Laraba aka zabi Yoshihide Suga a matsayin Firai Ministan kasar Japan. Zabansa da Majalisar Dokokin kasar su ka yi, ya biyo bayan zabensa a matsayin shugaban jam'iyyar LDP jiya Talata.
A Sudan Ta Kudu, wata gallabi tsakanin rawwuna a fagen kawo zaman lafiya, ta samu lambar yabo ta rukunin mata. Wannan ya biyo dagewar da ta yi wajen wanzar da zaman lafiya
Akwai alamar mahaukaciyar guguwar nan ta Sally za ta janyo ambaliyar ruwa idan ta karasa dannowa zuwa gabar teku a yau Laraba a Amurka.
Shugaban hukumar Lafiya ta Duniya reshen Turai ya ce hukumarsa ta yi hasashen za a samu karuwar mace-mace sanidiyyar cutar COVID-19 a watannin Oktoba da Nuwamba.
Domin Kari