Masu saka hannun jari a kasuwar Crypto na da kwarin gwiwar bunkasar fannin karkashin shugabancin Donald Trump wanda a yakin neman zabensa a wannan shekarar ya nuna goyon baya ga wannan nau'in kudade na yanar gizo. Ga fassarar rahoton Scott Stearns.
TASKAR VOA: Ana Kyautata Zaton Bunkasar Crypto Karkashin Shugabancin Trump