Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Sanata Aminu Iya Abbas Kan Yadda Za'a Magance Ambaliyar Ruwa A Adamawa, Kashi Na Daya - Afrilu 23, 2024


Mohammed H Baballe
Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, ya tattauna da Sanata mai wakiltar Adamawa ta Tsakiya a Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Aminu Iya Abbas, kan yadda za'a magance ambaliyar ruwa da kuma tallafawa manoma a jihar Adamawa.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Hira Da Sanata Aminu Iya Abbas Kan Yadda Za'a Magance Ambaliyar Ruwa A Adamawa 8'08".mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:08 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG