Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Yadda Kotu Ta Tuhumi Trump Da Laifuka 34, 07 Afrilu, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Trump ya musanta dukkan tuhume-tuhumen da ake masa da kuma mu'amullar da Stormy Daniels ta yi zargin sun yi a shekarar 2006.

A ranar 4 ga watan Afrilun 2023, tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya gurfana a gaban wata kotu a unguwar Manhattan a birnin New York inda aka tuhume shi da laifuka 34 da ke da nasaba da biyan kudin toshiyar baki ga wata mai fitowa a fina-fina batsa don ta yi shiru da bakinta kan wata mu’amulla ta kwanciya da ta yi zargin sun yi da Trump tun gabanin ya zama shugaban kasa.

DUNIYAR AMURKA: Yadda Kotu Ta Tuhumi Trump Da Laifuka 34 5'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:34 0:00

XS
SM
MD
LG