Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Duba Damben Gargajiyan Najeriya

Damben gargajiyan Najeriya tamkar wasan soji ne inda dandambe ke daura kambu a hannu daya. Wannan irin damben ana yin shi ne a arewacin kasar. 'Yan dambe kan yi zagaye uku ne kuma duk wanda ya sha kayi ko ya fadi ko ya gaza fitowa a zagaye na gaba sai a bayyana abokin dambensa a matsayin wanda ya zama zakara.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG