Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Illolin Rike Abubuwa Masu Hadari Da Matasa Keyi A Yankin Sahel, Oktoba 07, 2024


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon zai haska fitila ne a kan akidar wasu matasa a wasu sassa na yankin sahel, musamman a Najeriya da Nijar wadanda ke rike abubuwa masu hadari dake rikidewa su zama makaman cutar da al'umma.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Illolin Rike Abubuwa Masu Hadari Da Matasa Keyi A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:08 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG