No live streaming currently available
Tabbatar da dokar ya kawar da yiwuwar rufe ofisoshin gwamnati na wucin gadi sannan yayi nasara akan hammayar ‘yan Democrats akan wannan batu.
Arsenal, Aston Villa, da Borussia Dortmund duk sun samu nasarar zuwa matakin quarter final.
No media source currently available
Mataimakin shugaban kasa JD Vance ya kare matakin Trump na dakatar da taimakon soji da kasar ke ba Ukraine a yakin ta da Rasha, amma ya ce hakan ba ya na nufin Amurka na goyon bayan Rasha ba ne, da wasu rahotanni
Ba'a bayyana musabbabin mutuwarsa ba, duk da cewarsakon da ta wallafa ya bayyana cewa ya mutu ne a garin Nashville na jihar Tennessee, inda ma'uratan ke zaune.
Kasuwar S&P 500 ta fadi da kashi 1.2 cikin 100 yayin da sama da kashi 80 cikin 100 na hannayen jarin da aka rufe ya yi kasa. Kasuwar Dow Jones ta yi kasa da kashi 1.6 cikin 100.
John Dramani Mahama ya karbi rantsuwar kama aikin Shugaban Ghana a karo na 2 a wani biki daya gudana a Accra, babban birnin kasar da ke yammacin Afirka.